Hukuncin kotun koli: Jerin sunayen zababbun yan jam'iyyar APC na jihar Zamfara da sukayi asarar kujerunsu

Hukuncin kotun koli: Jerin sunayen zababbun yan jam'iyyar APC na jihar Zamfara da sukayi asarar kujerunsu

Kotun kolin Najeriya ta yanke hukuncin cewa jam'iyyar All Progressives Congress APC ba tada hakkin takara a zaben gwamnan jihar kuma saboda haka, an yi fatali da dukkan kuri'un da ta samu.

Gamayyar alkalai biyar na kotun sun yi ittifaki a ranar Juma'a cewa jam'iyyar APC bata gudanar da zaben fidda gwani ba bisa ga ka'idojin jam'iyyar.

Babban alkali, Paul Adamu Galinji, ya ce dukkan kuri'un da aka kadawa jam'iyyar APC banza ne kuma an jam'iyyar da tazo na biyu a zabubbukan ne zababbun masu kujerar.

Legit.ng ta kawo muku jerin wadanda wannan hukunci ya shafa suka rasa kujerunsu:

Zababben gwamna:

Mukhtar Shehu Idris

Sanatoci:

Senators Abdulazeez Yari (Zamfara ta yamma);

Aliyu Ikra Bilbis (Zamfara ta tsakiya);

Kaura Tijjani Yahaya (Zamfara ta Arewa);

Yan majalisar wakilan tarayya:

Ahmad Sharo Anka (Anka / Talata Mafara)

Muhammad Muttaka Rini (Bakura / Maradun)

Zubairu Abdulmalik (Bungudu / Maru)

Umaru Jibo (Gummi / Bukkuyum Bukkuyum)

Sanusi Garba (Gusau / Tsafe Rikiji)

Muhammad Ibrahim Birninmagaji (Kaura - Namoda / Birnin Magaji)

Husaini Abubakar Moriki (Shinkafi / Zurmi)

Yan majalisar dokokin tarayya:

Lawal M. Liman (Kaura namoda north)

Abubakar Idris Kurya (Kaura Namoda south)

Kabiru Moyi (Birnin Magaji)

Aliyu Munir (Zurmi East)

Ahmad Yusuf Moriki (Zurmi West)

Maiwurno Shehu Bello (Shinkafi)

Abubakar Aliyu (Tsafe East)

Abubakar Aminu (Tsafe West)

Liman Sanusi Dan Alhaji (Gusau West)

Dalhatu Ahman (Gusau East)

Mohammed Ibrahim (Bungudu East)

Yakubu Ibrahim (Bungudu West)

Abu Ibrahim Maru (Maru North)

Haruna Abdullahi Dansadau (Maru South)

Mustapha Mohammed Anka (Anka)

Isah Abdulmumini (Talata Mafara North)

Aliyu Ango Kagara (Talata Mafara South)

Mohammed Sani Ahmed (Bakura)

Yahaya Shehu Maradun (Maradun I)

Yahaya Abdullah (Maradun Ii)

Aminu Nuhu Falale (Gummi I)

Aliyu Mohammed Gayari (Gummi Ii)

Yahaya Jibril (Bukkuyum North)

Tukur Mohammed Dantawasa (Bukkuyum South)

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ga masu bukatar manhajar mu na Azumi a wannan wata mai albarka sai a bibiyi wannan shafi https://fb.gg/play/ramadan_ramadan

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel