Lauya Timothy Tugbiyele ya bukaci Davido ya nemi afuwar Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin nasa ne.
Lauya Timothy Tugbiyele ya bukaci Davido ya nemi afuwar Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin nasa ne.
Za a ji Shugaban Najeriya ya kuma shan suka daga tsohon hadiminsa a Aso Rock. Hakeem Baba-Ahmed ya ce Bola Ahmed Tinubu shi ne shugaban kasa mafi muni.
Majiyarmu Legit.ng ta yi kokarin kawo muku jerin kasashen duniya guda 50 da suka fi ko ina yawan mutane a duniya. Kasar China ita ce kasa ta farko da ta fi ko ina yawan mutane a duniya, wacce ke da kimanin mutane biliyan daya da..
Tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, Janar Yakubu Gowon da tsohon Shugaban kasa, Cif Ernest Shonekan na daga cikin manyan mutanen da suka isa filin taro na Eagle Square a Abuja, wajen bikin rantsar da Shugaban kasa a yau Laraba.
Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ya ruwaito cewa mutanen 71 da aka kama an damkesu ne akan laifuka daban daban wadanda suka hada da, fashi da makami, garkuwa da mutane da kuma laifin kisan kai.
A yayin da shugaba Buhari ke shirin karbar rantsuwa, Legit.ng ta gudanar da wani bincike akan tarihinsa, inda ta binciko wasu muhimman ababen tarihi guda hudu da Buhari ya kafa a siyasar Najeriya kamar haka;
Majiyar Legit.ng ta ruwaito lamarin ya faru ne a ranar Talata, 28 ga watan Mayu yayin da yaron tare dan biyunsa da mahaifiyarsu suke kwance a lokacin da wani gida dake makwabtaka dasu wanda ake shirin rusheshi saboda rashin cika k
Kwanan nan gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta mayar da ranar 12 ga watan Yuni ya zama ranar dimokuradiyya na Najeriya, domin tunawa da ranar 12 ga watan Yuni, 1993, da Cif MKO Abiola ya lashe zabe...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito lamarin ya faru ne da misalin karfe 4:30 na rama yayin da boka Sule ke zaune a cikin dakinsa dake unguwar Oke-Oja, jim kadan bayan tsayawar ruwan sama da aka sha kamar da bakin kwarya.
Buhari da Mataimakinsa za su bayyanawa hukuma dukiyar da su ka mallaka bayan Hukumar CCB mai binciken kadarorin ma’ikatan Najeriya ta bayyana wa’adin da ta saka domin a maida fam din da aka karba
Yan bindiga a ranar Talata, 28 ga watan Mayu sun kashe akalla mutane 23 a hare-haren da suka kai kauyukan Tunga da Kabaje, yankin Sakajiki dake karamar hukumar Kaura Namoda a jihar Zamfara.
Labarai
Samu kari