Kasashe 50 da suka fi yawan al'umma a duniya

Kasashe 50 da suka fi yawan al'umma a duniya

- Munyi kokarin binciko muku jerin kasashen duniya guda 50 da suke da yawan al'umma a duniya

- A wannan karon kasar Najeriya ta zo a matsayi na bakwai ne a cikin jerin kasashen da suka fi ko ina yawan al'umma a duniya

Majiyarmu Legit.ng ta yi kokarin kawo muku jerin kasashen duniya guda 50 da suka fi ko ina yawan mutane a duniya. Kasar China ita ce kasa ta farko da ta fi ko ina yawan mutane a duniya, wacce ke da kimanin mutane biliyan daya da rabi.

India ita ce kasa ta biyu da take bin kasar China, inda kasar China ta bata fikon mutane miliyan 50. Yawan mutanen duniya a watan Fabrairun wannan shekarar ya kai kimanin biliyan 8.

Kasashe 50 da suka fi yawan al'umma a duniya
Kasashe 50 da suka fi yawan al'umma a duniya
Asali: Facebook

Ga jerin kasashen da kuma yawan mutanen da suke da su:

1. China 1,394,510,000

2. India 1,343,330,000

3. USA 328,677,000

4. Indonesia 268,074,600

5. Brazil 210,233,000

6. Pakistan 203,643,000

7. Nigeria 193,392,517

8. Bangladesh 166,032,000

9. Russia 146,793,744

10. Mexico 120,577,691

11. Japan 126,320,000

12. Philippines 107,189,000

13. Ethiopia 98,665,000

14. Egypt 98,292,400

15. Vietnam 95,354,000

16. Congo 86,727,573

17. Germany 82,979,100

18. Iran 82,196,100

19. Turkey 82,003,882

20. France 66,992,000

21. Thailand 66,327,405

22. UK 66,040,229

23. Italy 60,390,560

24. S.Africa 57,725,600

25. Tanzania 55,890,747

KU KARANTA: Ayyuka 25 da shugaba Buhari zai yiwa 'yan Najeriya bayan an rantsar dashi yau

26. Myanmar 54,339,766

27. Kenya 52,214,791

28. South Korea 51,811,167

29. Spain 46,733,038

30. Colombia 45,500,000

31. Argentina 44,938,712

32. Algeria 43,378,027

33. Ukraine 42,177,579

34. Sudan 41,245,656

35. Uganda 40,006,700

36. Iraq 39,127,900

37. Poland 38,433,600

38. Canada 37,368,300

39. Morocco 34,929,800

40. S.Arabia 33,413,660

41. Uzbekistan 33,328,853

42. Malaysia 32,645,500

43. Peru 32,495,510

44. Venezuela 32,219,521

45. Afghanistan 31,575,018

46. Ghana 30,280,811

47. Angola 30,175,553

48. Nepal 29,609,623

49. Yemen 29,579,986

50. Mozambique 28,861,863

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa nan: Domin karuwa cikin wannan wata mai alfarma na Ramadana

Asali: Legit.ng

Online view pixel