Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Gwamna Sani Bello ya rushe majalisarsa
Gwamna Sani Bello ya rushe majalisarsa
daga  Aminu Ibrahim

Gwamnan Jihar Neja, Alhaji Abubakar Sani Bello ya rushe majalisar jihar a daren Litinin inda ya umurci kwamishinoninsa su mika ragamar jagoranci ga manyan sakatarorin hukumomi da ma'aikatunsu. Ya kuma bukaci sauran masu rike da mu