Gwamna Ganduje ya jagoranci musuluntar da Maguzawa 74 a jihar Kano

Gwamna Ganduje ya jagoranci musuluntar da Maguzawa 74 a jihar Kano

Kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito, mun samu cewa, mai girma gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya jagoranci wani muhimmin taro yayin da Maguzawa 74 suka karbi mafificin addini na Musulunci.

Gwamna Ganduje ya jagoranci musuluntar da Maguzawa 74 a jihar Kano
Gwamna Ganduje ya jagoranci musuluntar da Maguzawa 74 a jihar Kano
Asali: Facebook

Gwamna Ganduje ya jagoranci musuluntar da Maguzawa 74 a jihar Kano
Gwamna Ganduje ya jagoranci musuluntar da Maguzawa 74 a jihar Kano
Asali: Facebook

Maguzawa yayin karbar Musulunci a jihar Kano

Kamar yadda majiyar mu ta bayar da shaida, an gudanar da wannan gagarumin taro a birnin Kano karkashin jagorancin gidauniyar Ganduje watau Ganduje Foundation da ta dauki nauyi.

KARANTA KUMA: A karo na biyu an sake rantsar da gwamna Masari a jihar Katsina

Bayan samun aminci na shiga addinin Musulunci, gwamna Ganduje ya kuma bayar da tukwicin Naira dubu ashirin ga kowane mutum guda domin samun jari na fara sana'o'i a bayan sun koma gidajen su.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.android&pid=solomonovlink

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na dandalan sada zumunta a Facebook ko kuma Twitter:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Ku fa'idantu da manhajar mu ta Azumi a wannan wata mai albarka a wannan shafi:

https://fb.gg/play/ramadan_ramadan

Asali: Legit.ng

Online view pixel