Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yadda wayar salula ta yi sanadiyyar mutuwar wani saurayi
Yadda wayar salula ta yi sanadiyyar mutuwar wani saurayi
daga  Mudathir Ishaq

A cewar jaridar Dailymail, mutumin wanda ba a bayyana sunansa ba yana zaunee shi daya ne a cikin dakin nashi inda yakee jiran sauran 'yan uwanshi su karaso garin da yake mai suna Nakhon Ratchasima ranar Litinin da dare...

Za’a fara noman kwakwar manja a Zamfara, inji Matawalle
Za’a fara noman kwakwar manja a Zamfara, inji Matawalle
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnan ya bada wannan sanarwa ga manema labarai ranar Alhamis a Gusau babban birnin jihar, inda ya ce gwamnatinsa za ta maida hankali akan harkokin noma kana za ta bada kulawa ta musamman kan noma kwakwar manja.

Diyar Atiku ta ce ba za ta taba mantawa da mulkin APC ba
Breaking
Diyar Atiku ta ce ba za ta taba mantawa da mulkin APC ba
daga  Aminu Ibrahim

Dakta Fatima Atiku, Diyar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar ta ce ba za ta taba mantawa da aikin da tayi a matsayin Kwamishinan lafiya a karkashin gwamna Muhammadu Bindow da ya kammala

Sabon gwamnan Zamfara ya sadaukar da albashinsa ga gidan marayu
Breaking
Sabon gwamnan Zamfara ya sadaukar da albashinsa ga gidan marayu
daga  Mudathir Ishaq

"Na zama uba ga duk yaran dake gidan nan, zan ci gaba da kulawa da walwalar su daga wannan karamar sallar mai zuwa. "Zan yi amfani da kudi na domin dinka musu tufafi da naman da zasu ci, da kuma duk wani abu da zai saka su farin