Da duminsa: An gurfanar da ma'akaciyar JAMB da tace Macijiya ta hadiye miliyan 36 (Hotuna)

Da duminsa: An gurfanar da ma'akaciyar JAMB da tace Macijiya ta hadiye miliyan 36 (Hotuna)

- An gurfanar mai macijiya mai hadiye kudi

- Ta bayyana gaban babban kotun tarayya dake birnin tarayya Abuja

Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da ma'aikaciyar cibiyar gudanar da jarrabawar shigar makarantun gaba da sakandare wato JAMB, Philomena Chiese, wacce ta yi ikirarin cewa wata macijiya ta hadiya kudaden ma'aikatar dake hannunta.

Da duminsa: An gurfanar da ma'akaciyar JAMB da tace Macijiya ta hadiye miliyan 36 (Hotuna)
Da duminsa
Asali: Facebook

A watan Febrairu 2018, Chiese ta bayyanawa hukumar cewa wata macijiya ta hadiye N36 million na cibiyar JAMB, shiyar Makurdi, jihar Benue.

An gurfanar da ita a ranar Juma'a, 31 ga watan Mayu a babban kotun birnin tarayya dake unguwar Maitama Abuja tare da wasu mutane biyar.

Da duminsa: An gurfanar da ma'akaciyar JAMB da tace Macijiya ta hadiye miliyan 36 (Hotuna)
Da duminsa: An gurfanar da ma'akaciyar JAMB da tace Macijiya ta hadiye miliyan 36 (Hotuna)
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ga masu bukatar manhajar mu na Azumi a wannan wata mai albarka sai a bibiyi wannan shafi https://fb.gg/play/ramadan_ramadan

Asali: Legit.ng

Online view pixel