Lauya Timothy Tugbiyele ya bukaci Davido ya nemi afuwar Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin nasa ne.
Lauya Timothy Tugbiyele ya bukaci Davido ya nemi afuwar Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin nasa ne.
Za a ji Shugaban Najeriya ya kuma shan suka daga tsohon hadiminsa a Aso Rock. Hakeem Baba-Ahmed ya ce Bola Ahmed Tinubu shi ne shugaban kasa mafi muni.
Lauyan koli kuma Ministan Shari'a na kasa, Abubakar Malami, ya ce kawowa yanzu kudaden da ma'aikatar sa ta kwakulowa gwamnatin tarayya sun kai kimanin Naira biliyan 270 daga kana Naira biliyan 19.5 da suke a shekarar 2015.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Ribadu ya bayyana haka ne a ranar Laraba, 29 ga watan Mayu yayin da yake tattaunawa a bayan fagge a bikin rantsar da shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu daya gudana a babban birnin tarayya Abuja
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari mai matukar tayar da hankali ya faru ne a ranar Lahadin data gabata, bayan tsohuwar tare da yayanta mata guda biyu da yar aikinsu sun kammala cin abincin dare.
Kakakin yakin zaben Atiku Abubakar kuma tsohon aminin Shugaba Muhammadu Buhari Injiniya Buba Galadima ya ce ya fi yi wa talakawa da al'ummar Najeriya alheri a kan gwamnatin Najeriya. Galadima ya yi wannan jawabin ne cikin wata hir
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yayi wasu kalamai na soyayya akan kyakkyawar matarshi, Dolapo Osinbajo, da irin jajircewar da ta yi wurin ganin sun ciyar da kasar nan gaba a wa'adinsu na farko...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Makinde ya bayyana haka ne yayin da yake gabatar da jawabi bayan rantsar dashi a matsayin gwamnan jahar Oyo, gwamnan yayi alkawarin kara kaimi wajen karbar haraji da kuma rage kudin da ake kashewa wajen
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna "Smart Mothers Foundation" ta kwarai da gaske akan yadda 'yan mata suke tsunduma harkar sana'ar karuwanci, musamman a jihar Akwa-Ibom saboda bala'in talauci da wahalar rayuwa, inda ko...
A kasafin kudin 2018, an ware Naira Miliyan 907 domin sayan sabbin motocci da kayan motocci na tawagar shugaban kasa yayin da a kasafin kudin 2019 an ware Naira MIliyan 843 domin saye da kulawa da motoccin da ke yiwa shugaban kasa
Kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito, mun samu cewa, mai girma gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya jagoranci wani muhimmin taro yayin da Maguzawa 74 suka karbi mafificin addini na Musulunci.
Labarai
Samu kari