Labarai

Labarai Zafafan Labaran

'Yar shekara 17 ta debi piya-piya don an saki mahaifiyarta a Kano
'Yar shekara 17 ta debi piya-piya don an saki mahaifiyarta a Kano
daga  Abdul Rahman Rashid

Wata yar jihar Kano, mai shekaru 17 da haihuwa, Sadiya Shehu, mazauniyar Tudun Murtala, karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano ta kashe kanta a ranar Litinin sakamakon rashin jituwan da ya auku tsakanin iyayenta har ya kai ga saki

12 ga Yuni: Mutane 7 da ba za a manta da makircin da suka yi ba
Breaking
12 ga Yuni: Mutane 7 da ba za a manta da makircin da suka yi ba
daga  Aminu Ibrahim

A yau Laraba 12 ga watan Yuni ne 'yan Najeriya ke bukin tunawa da zabe mafi karbuwa ga al'umma a tarihin Najeriya. Tsohon shugaban mulkin soji, Ibrahim Babangida ne ya soke zaben na ranar 12 ga watan Yunin 1993 wanda marigayi Cif

Kuma dai: 'Yan bindiga sunyi awon gaba da wani basarake a Katsina
Breaking
Kuma dai: 'Yan bindiga sunyi awon gaba da wani basarake a Katsina
daga  Aminu Ibrahim

Gaskiya ne. A halin yanzu ana kokarin yadda za a ceto shi daga hannun wadanan bata garin. Operation Puff Adder sun amsa kirar da a kayi musu kan harin amma saboda a cikin gonarsa ne abinda ya faru can kusa da dajin Rugu, 'Yan bind