Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Mijina baya haihuwa, wata mata ta shaidawa kotu
Mijina baya haihuwa, wata mata ta shaidawa kotu
daga  Mudathir Ishaq

Habibat ita ce ta fara zuwa kotu da neman saki tun a watan Disemban 2018. Lauyan Habibat a kotun ya bayyana kokarin wannan baiwar Allah inda ya nuna cewa ta jima tana hakuri, yanzu kuma ta riga ta gaji saki take nema.

Abin da zan yi yanzu bayan ritaya – Wakili Singham
Abin da zan yi yanzu bayan ritaya – Wakili Singham
daga  Mudathir Ishaq

Muhammad Wakili, tsohon kwamishinan 'yan Sanda na jihohin Katsina da Kano ya yi wata daya da yin ritaya. Ya bayyana cewa har yanzu bai tsaida wani abin yi ba, amma akwai mutanen da suke nemansu suyi aiki da su.