Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Shugaban ya alkanta cigaba da yaduwar tashe-tashen hankula a duniya a yau da ayyukan cin hanci da rashawa musamman yankin kasashen yammacin Afrika.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya kai ziyarar ban girma fadar Sarkin Gombe, Mai martaba Abubakar Shehu-Abubakar a yau Asabar 29 ga watan Mayu. El-Rufai ya ziyarci fadar sarkin ne tare da takwararsa na jihar Gombe, Alhaji Mu
Akalla gidaje 54,197 aka yi wa rajista domin karbar tallafin naira 5,000 kai-tsaye daga Gwamnatin Tarayya a Jihar Zamfara. Jagorar shirin ta Kasa, Temitope Sinkaiye ce ta bayyana hakan a Gusau, babban birnin Jihara ranar Juma’a.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ta zabi tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, matsayin shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, hakazalika tsohon gwamnan jihar Abiya, Orji Uzor Kalu, matsayin bulaliya
Tuni dakatar da wannan limami ya fara aiki ba tare da bata lokaci ba. Muhammad dai, ana zarginsa ne da sabawa umarnin Sarki a kan ganin watan sallar idi. Abinda wannan limamin ya aikata kuwa shi ne, bai ajiye azumi ranar da aka ga
A lokuta da dama zaka ji mutane na maganar cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari yafi yin aiki a yankin kudancin kasar nan. Hakanne ya sanya Legit.ng ta koma gefe ta tattaro muku wasu manyan ayyuka guda 23 da shugaban kasa...
Maryam Yahaya ta bayyana hakanne a lokacin da take tattaunawa da wakilan tashar Freedom Radio na jihar Kano, a cikin shirin Taurarunmu da suke gabatarwa ranar Alhamis. Sai dai kuma jarumar ta bayyana cewa a zahiri ita ba...
Dan wasan kwallon kafa na kasar Senegal, Krepin Diatta ya bayyana yadda ciwon rai da bakin cikin rayuwa ya isheshi lokacin da mutane suka dinga zagin shi suna ci masa mutunci saboda irin halittar da Allah yayi masa...
Akwai babbar matsala ga halayen 'yan mata wadanda suka nemi iyayensu suyi musu aure suka ki. 'Yan mata masu yawan gaske suna shiga harkar karuwanci, shaye-shaye, idan har suka bukaci aure iyayensu suka ki yi musu...
Labarai
Samu kari