Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Rundunar Yansandan jahar Anambra ta sanar da kama wata mata yar shekara 20 mai suna Makoduchukwu Ndubuisi wanda ake zarginta da halaka mijinta John Bosci Ngu dan shekara 35
Jakadun Najeriya masu uwa a gidin-murhu su na cin karen su babu babbaka duk da sun wuce shekarun aiki.Jakadun kasar sun kai ga ritaya, amma fadar shugaban kasa ta bar su a ofis.
Hukumar jarabawar share fagen shiga jami’a (JAMB) ta kama wani matashi dan shekara 19 da ya sabunta sakamakon jarabawarsa da aka gudanar na wannan shekarar inda ya kara makin sakamakon nashi daga 153 zuwa 290
Shugaban sashen yada labarai na hukumar JAMB, Dakta Fabian Benjamin, ne ya sanar da hakan yayin hutun karshen mako, ya ce daliban da hukumar bayar da katin shaidar dan kasa ta bawa lambar tantance wa (NIN) ne kadai za su iya yin
Wata takarda da Mujallar Duniya ta samu daga gurin Daraktan Yada Labarai na dan takarar jam'iyyar APC ta jihar Zamfara, Al-Mansoor Gasau, ta bayyana cewa kotun koli ta aikawa gwamnan jihar Bello Matawalle sammaci, da Sanata...
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, ya bayyana cewa mutane da kafafen yada labarai na kasar nan sun yiwa gwamnatin shugaban kasa wata mummunar fahimta akan zancen gyaran da ta bayyana cewa za...
An kama wani soja dan shekara 32 mai suna Corporal Koza Yabiliok, a jihar Kaduna da laifin sayar da alburusai ga wasu wadanda ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suke addabar mutanen yankin shekara da shekaru...
Jami'an hukumar tsaro na farin kaya (DSS) cikin shiga irin ta ninja, dakarun soji, jami'an soji da na hukumar 'civil defence' sun yi dirar mikiya a ginin wata Coci 'Commonwealth of Zion Assembly (COZA)' da ke Abuja. Wakilin jarida
Mun ji cewa za a nada kwamiti domin maganin rikicin Najeriya. Garba Shehu ya ce Gwamnatin Buhari za ta kafa wani kwamiti da nufin kawo zaman lafiya domin rikicin da a ke fama da shi ya na ci wa Buhari tuwo a kwarya.
Labarai
Samu kari