Kamfanin Trump Media & Technology Group ya sanar da asarar dala miliyan 238 a zangon biyu na shekarar 2026 duk da karuwar kudaden shiga da kashi 89%.
Kamfanin Trump Media & Technology Group ya sanar da asarar dala miliyan 238 a zangon biyu na shekarar 2026 duk da karuwar kudaden shiga da kashi 89%.
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Kwannan ne wanin hotan bidiyo ya yadu a yanar gizo inda aka ga wasu mutane da ake zargin cewa al’ummar garin Agbada Nenwe ne dake a jihar Enugu suna korar wasu makiyaya da ake tunanin Fulani ne
Matar mai shekaru 41 da haihuwa, an kamata ne a unguwar Abalama wadda kuma ta kasance tana aikata zina da Kingsley Nna bayan ya kashe maigidanta mai suna Inedugoba Tyger.
Wani bawan Allah ya yi korafin yadda masu tsaron makaranta a garin Ibadan suka tilastawa diyarsa cire hijabinta kafin ta shiga makarantar. Kamar yadda aka haska a faifan bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta, mai tsaron makar
Matar gwamnan jihar Bauchi, Hajiya Aisha Bala Muhammad, ta gina masallaci da azuzuwan karatu guda uku da kuma gada a wasu kauyuka dake a karamar hukumar Bauchi.
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya bayyana rashin jin dadinshi game da dakakatar da shirin samar da wajajen zama na Ruga da gwamnatin tarayya tayi, inda ya bayyana cewa jihar Gombe za ta kaddamar da shirin.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, Laftanar Abayomi Oni-Orisan ne ya bayyana haka a ranar Juma’a, 5 ga watan Yuli, inda yace dakarun Sojan sama sun saukan da ruwan bama bamai akan wasu sanannun sansanonin yan bindiga a
Mai shari’a Ibrahim Watilat ta babbar kotun gwamnatin tarayya dake a Abeokuta, jihar Oyo, ta kama wani Ahmed Oladimeji da laifin tura hotunan batsa da na tsiraici ta hanyar amfani da na’ura mai kwakwalwa
A ranar Alhamis 4 ga watan Yuli 2019, kamfanin siminti na Dangote ya kaddamar da gasar kaci-ci kaci-ci da kwastomominshi miliyan 21 za su amfana dashi.
Har yanzu dai batun zuwan mawakiya Niki Minaj kasar Saudiyya don yin waka na ci gaba da kawo kace-nace a shafukan sadarwa. Nicki Minaj dai za ta je kasar ne a ranar 18 ga watan Yuli a wajen taron raye-raye na shekara-shekara.
Labarai
Samu kari