Kamfanin Trump Media & Technology Group ya sanar da asarar dala miliyan 238 a zangon biyu na shekarar 2026 duk da karuwar kudaden shiga da kashi 89%.
Kamfanin Trump Media & Technology Group ya sanar da asarar dala miliyan 238 a zangon biyu na shekarar 2026 duk da karuwar kudaden shiga da kashi 89%.
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
Kimanin 'yan Najeriya tara ne a cikin mutane 53 da aka kashe a wani hari da aka kai kan wani sansani da ake tsare 'yan cirani a kasar Libya, duniya ta yi Allah wadai da wannan hari. A binciken farko da jami'an kasar Najeriya...
Da yiwuwan sanata Elisha Ishaku Abbo ya kwana a kurkukun yan sanda yau bayan mika kansa ga hukumar domin bincike kan zargin da ake yi masa na cin zarafin wata matar aure.
Babban Kotun Tarayya da ke zamanta a Jos tayi watsi da shari'ar da ake yi kan Sanata Danjuma Goje bisa umurnin Attoney Janar na kasa, Abubakar Malami da aka ce Shugaba Muhammmadu Buhari ne ya bayar da umurnin aikata hakan. Sahara
Bayan cigaba da sauraron korafi da mai shari'a Halima Shamaki tayi a zaman kotun yau tsakanin bangarori guda biyu na masu shigar da kara na jam'iyar PDP, da kuma bangaren da ake kara na jam'iyar APC...
Gwamna Darius Ishaku ya rattafa hannu a dokar da majalisar jihar Taraba tayi wanda ta bayar da hukuncin kisa da kuma daurin rai da rai ga masu aikata laifin garkuwa da mutane
Majalisar dokokin jihar Kaduna a ranar Alhamis, 4 ga watan Yuli ta tabbatar da mutane 11 wadanda gwamna Nasir El-Rufai ya gabatar a matsayin kwamishinoni a jihar.
Shinkafi ya kara da cewa daga cikin biliyan biyu da gwamnatin Yari ta ware domin biyan bashin kudin garatuti na ma'aikatan da suka yi ritaya, tsofin manyan sakatarori kawai gwamnatin ta biya miliyan N400 tare da bayyana cewa babu
Rahotanni sun kawo cewa hukumar Hisbah a jihar Kano na neman wasu ma’aurata bayan da suka yi aure a shafin sadarwa na Facebook, daga nan kuma za a mika su kotu.
Wani magidanci mai shekaru 51 ya jefa iyalinsa cikin damuwa bayan ya kwankwadi wani maganin kashe kwari mai karfin gaske (sniper) saboda ya dawo daga aiki ya kama matarsa turmi da tabarya ta na lalata da tsohon saurayinta. Magidan
Labarai
Samu kari