Jami’ar Northwest University Kano ta musanta wani bidiyo da ke zargin Sarki Sanusi II da gazawar karatu, tana mai cewa ikirarin ƙarya ne kuma ba shi da tushe
Jami’ar Northwest University Kano ta musanta wani bidiyo da ke zargin Sarki Sanusi II da gazawar karatu, tana mai cewa ikirarin ƙarya ne kuma ba shi da tushe
Kungiyar ECOWAS ta buɗe shafin neman tallafin $65,000 ga sababbbin kamfanoni, inda ‘yan Najeriya za su iya nema kafin ranar 31 ga Agustan shekarar 2026.
A jiya Juma'a 12 ga watan Yuli 2019, gwamna Abubakar Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya nada tsohon gwamnan jihar, Alhaji Sa'idu Dakingari a matsayin Amirul Hajji kuma shugaban wakilan alhazzai na jihar Kebbi a Hajjin 2019.
Wata matar aure a jihar Kano ta wuce gona da irin wurin nuna kishin ta inda aka ce ta antayawa mai gidan ta tafashashen ruwa tayi masa mummunan rauni saboda wai zai kara aure. Matar da aka ce sunan ta Lauratu Ahmad ta yi wa mai gi
Jiya Juma'a ne gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya ce 'yan majalisar sa sunyi masa daidai da suka ki tantance kwamishinan da yake zagin shi a shafin Facebook. A ranar Alhamis dinnan da ta gabata ne, kakakin...
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa Najeriya kasa ce da ba a damu da bin doka ba, inda ya kara da cewa 'yan Najeriya basa ganin laifin 'yan siyasa akan matsalar talaucin da suke ciki...
Rundunar 'Yan sandan jihar Zamfara sun kwato shanu 281, rakumma shida, doki daya da jakunna uku da 'yan bindiga suka sace a jihar tare da kama mutane uku da ake zargi da hannu cikin satar. Mutane ukun da aka kama sune Sa’idu Lawal
Yar wasan kwaikwayo ta Kannywood, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa za ta bada umurni a wani wasan kwaikwayo karo na farko a matsayin darakta. A ranar Juma’a ta bayyana cewa “Ina bukatar addu’ar ku. Zan hau kujerar mai bada umurni
agana Musa ta zama mace ta farko a yankin Arewacin Najeriya da ta fara kaiwa mukamin Manjo a hukumar sojin Najeriya. Yagana ta kasance 'yar kabilar Kanuri ce, wacce shugaban hukumar sojin Najeriya, Laftanal Kanal Tukur Yusuf...
labari da muke samu daga shafin Rariya ya nuna cewa wata matar aure ta watsa ma mijinta rowan zafi saboda zai kara aure a jihar Kano. Lamarin ya cika da wani malamin makarantar Firamare ne a Dambata.
Yau Juma'ar nan ne shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya tabbatar da cewa ba zai zama sakaran shugaban majalisa ba ga gwamnatin shugaba Buhari. Hakan ya biyo sanarwarr da Mohammed Isa ya fitar, mai taimakawa shugaban...
Labarai
Samu kari