Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Abinda yasa na bude gidan radiyon Fulani makiyaya - Usman Shehu
Breaking
Abinda yasa na bude gidan radiyon Fulani makiyaya - Usman Shehu
daga  Mudathir Ishaq

Usman Shehu, tsohon da jarida ne da ya taba aiki da sashen Hausa na radiyon Amurka (VON) da gidan radiyon jihar Bauchi (BRC), yanzu haka kuma shine babban editan sashen Hausa na gidan radiyon Duetsche Welle (DW) da ke kasar Jamus.