Ana matsa wa tsohon Gwamnan Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje, ya fice daga APC zuwa PDP domin ya taimaka wa Ali Isa Pantami a zaɓen shekarar 2027.
Ana matsa wa tsohon Gwamnan Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje, ya fice daga APC zuwa PDP domin ya taimaka wa Ali Isa Pantami a zaɓen shekarar 2027.
Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Legit.ng ta ruwaito wannan matashi dan bautan kasa mai suna Precious Owolabi yana aiki ne da gidan talabijin na Channels a matsayinsa na dan jarida mai neman sanin makaman aiki, a lokacin da rikicin ya rutsa dashi yayin da ya tafi
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun kai ma kauyen farmaki ne da yammacin lahadi, 21 ga watan Yuli, kamar yadda wani mazaunin kauyen ya tabbatar, inda yace yan bindigan sun yi awon gaba da yan mata da dama.
Dan wasan fina-finan kudancin Najeriya na Nollywood, kuma dan siyasa a jihar Legas, Desmond Elliot yayi kira da a hana kallon fina-finan turawa dana kasashen waje a Najeriya, inda ya bayyana cewa hakan itace hanya daya da za'a...
Wani bidiyo da yake yawo a shafin sada zumunta na Twitter wanda wani mai amfani da shafin mai suna PrinceEbuka ya yada, ya nuna lokacin da wasu ma'aikatan bankin jami'ar Legas su biyu suke kokarin yin lalata a lokacin da suke...
An samu tashin hankali a cocin Central Seventh Day Adventist (SDA) dake Nairobi, Kenya, ranar 20 ga watan Yulin nan, bayan wasu fusatattun mambobin cocin sun shiga cikin cocin sun rufe Faston mai suna Jean Pierre Maywa da duka...
Mun samu labari cewa mutanen Najeriya fiye da 16, 000 sun isa kasa mai tsarki da nufin aikin hajji na bana. Wani Malami ya yi kira ga Maniyyata su rika kai ziyara Birnin Manzo a Saudi Arabia.
Akwai wasu fitattun mata a Najeriya da suka nuna kwazo da kuma bajintar su a fannin harkokin kasuwanci da jagoranci. Kasar Najeriya ta tara manyan mata da suka kasance hamshakan 'yan kasuwa.
Amma, babbar alkaliyar kotun, Jastis Halima Shamaki, ta yi watsi da korafin lauya Offiong tare da karbar shaidun kafin ta daga cigaba da sauraron karar zuwa ranar 23 ga watan Yuli. Kimanin shaidu 785 ake saka ran cewa zasu bayyana
Wani ma’aikacin samun bayanai na kasar Iran wanda ya bukaci aboye sunan shi yace jami’an tsaro sun samu nasarar kamo yan leken asiri rushe gungun CIA kamar yadda ya bayyana ma manema labarai a Tehran a yau litinin.
Labarai
Samu kari