Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
da zarar an bawa macen da ke da aure sarautar Omu, dole ta bar gidan mijinta ta koma gidan mahaifinta. Daga lokacin ta zama namiji. Za a gina mata fada a gidan mahaifinta kuma za ta daina mu'amala da mijinta duk da zai iya zuwa fa
Aranar Lahadi 28 ga watan Yuli Sanata Shehu Sani, ya shimfida wasu shawarwari hudu da yake ganin zasu kawo karshen rikicin da yaki ci yaki cinyewa a tsakanin gwamnatin Tarayya da kuma kungiyar IMN da aka fi sani da kungiyar shi'a.
Ko a makon da ya gabata said a suka gudanar da wata muzaharar matsayin lamba ga gwamnati domin ta sako jagoransu Sheikh Ibrahim El-Zakzaky wanda aka tsare tun shekarar 2015.
A yayinda ake kokarin janye motar Ba Amurken ne saboda karya dokar da ya yi, sai ya fito daga cikin motar tare da marin daya daga cikin ma'aikatan cikin fushi, lamarin da ya ja hankalin mutane a filin jirgin, kafin daga bisani jam
Alamomin cutar hanta sun rabu kashi daban-daban daga kanana zuwa manya. Su kan bayyana a jikin dan Adam bayan wata daya zuwa watanni hudu da kamuwa da cutar. A wani sa'ilin su kan bayyana bayan mako biyu da kamuwa.
Wasu Masu satar mutane Yankin tsakiyar Arewa sun shiga hannun Soji. Sojojin Najeriya sun damke wadanda su ka fitini Jihohin Arewa ta tsakiyar Benuwai da Nasarawa shekaran jiya.
Duk da har yanzu ba a san takaimaiman dalilin da yasa sojan ya yanke shawarar kashe kansa ba, takardar da ya bari ya nuna cewa Adedapo ya kashe kansa ne sakamakon samun sabani a tsakaninsa da matarsa a kan aikinsa. A jikin takarda
Masu iya magana kan ce sana'a karba-karba, kuma duk kankantar ssana'a idan har Allah ya sa wa bawansa albarka ciki, sai ka ga ya kasance ccikin runfin asiri. hakan ce ta kasance da Hajiya Bilkisu Shu'aibu wacce ta fara kitso tun t
Wani dattijo a cocin Christ Apostolic (CAC) mai suna Elder Kwasi Agbo ya kusa rasa mazakutarsa bayan mazauna garin Akim Akwatia da ke Yankin Gabashin Ghana sunyi yunkurin datse masa mazakutar bayan kama shi zundir yana kokarin yin
Labarai
Samu kari