Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yadda wata yarinya yar shekara 10 ta haihu a jahar Benuwe
Breaking
Yadda wata yarinya yar shekara 10 ta haihu a jahar Benuwe
daga  Mudathir Ishaq

Ikon Allah sai kallo, kuma dama masu iya magana sun ce idan da raka ka sha kallo, an samu wata karamar yarinya mai shekaru 10 a duniya, Masenengen Targbo da ta haihu a jahar Benuwe, yankin Arewa ta tsakiya, a Najeriya.