Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kuma dai: An sake kashe dan Najeriya a kasar Afirka ta Kudu
Kuma dai: An sake kashe dan Najeriya a kasar Afirka ta Kudu
daga  Mudathir Ishaq

Kungiyar Najeriya a kasar Afirka ta Kudu, a ranar Lahadi ta bayar da tabbacin yadda ajali ya yi wa wani mai shekaru 43 shiga wuri, Benjamin Okoronkwo, direban motar tasi dan asalin garin Okposi da ke karamar hukumar Ohaozara.