Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Sulhu: An yiwa 'yan banga da Fulani 100 afuwa a Zamfara
Sulhu: An yiwa 'yan banga da Fulani 100 afuwa a Zamfara
daga  Mudathir Ishaq

Cikin wata sanarwa da ta fito daga harshen mai magana da yawun gwamnan jihar, Zailani Bappah, ya ce ababen zargin wadanda ke da hannun cikin annobar ta'addanci da ta yiwa jihar daurin kama-karya za su samu 'yanci a wannan mako.