Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Tsaro: Manyan sojojin Amurka 13 na shawagi a Najeriya
Tsaro: Manyan sojojin Amurka 13 na shawagi a Najeriya
daga  Mudathir Ishaq

A yayin tumke damarar tabbatar da ingancin tsaro domin bunkasa harkokin yaki da ta'addanci a Najeriya, manyan dakarun sojojin 13 na kasar Amurka na ci gaba da zagaye da kuma gudanar da ziyarce-ziyarce a Najeriya.