Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Hoton Matan Sarki Sanusi II ranar babban Sallah a Kano
Hoton Matan Sarki Sanusi II ranar babban Sallah a Kano
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ga hoton Matan Sarkin Kano hudu. Sa’adiya Ado Bayero ita ce uwargidan sabon Sarki Kano Sanusi Lamido Sanusi, wanda ya ke da ‘Ya ‘ya irin su Fulani Siddika Sanusi, Shahida Sanusi, da Ashraf Sanusi.

Abinda hakiman yankin Daura suka fadawa Shugaba Buhari
Breaking
Abinda hakiman yankin Daura suka fadawa Shugaba Buhari
daga  Mudathir Ishaq

Bugu da kari, ya jinjinawa shugaban kasan a kan rattaba hannun da yayi bisa kudurin gina kwalejin fasaha da kere-kere mallakar gwamnatin tarayya a Daura, bayan al’ummar yankin tayi korafi a kan wannan bukatar.