Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Shugaban majalisar ya bayyana hakan ne ga manema labarai a harabar filin jirgin saman kasa-da-kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja, yayin dawowa daga kasar Saudiyya inda ya gudanar da aikin hajji a bana.
A cewar Audu, "bamu san me suka ci ba. Kawai mun ji ihu daga cikin gidan, ko a lokacin da muka garzaya gidan tuni mijin da matar tare da 'ya'yansu na murkususu cikin ciwo. Kafin mu iya basu wani agajin gagga wa, matar da yaran biy
A cikin wani bidiyo da yake ta faman yawo a shafukan sada zumunta, ya nuna yadda Aisha Idris wacce ke zaune a kasar Jamus take magana akan fitaccen jarumi Ali Nuhu da irin shawarwarin da ta bashi...
An kama wani jami'in dan sandan Najeriya bayan ya yi ta wallafa rubutu a Facebook inda ya yi barazanar daukan fansa kan sojojin Najeriya saboda kashe abokan aikinsa 3 da su kayi a Taraba. Kwamishinan 'yan sanda ya shaidawa BBC cew
Wata karamar kotu dake zamanta a garin Kabusa, na babban birnin tarayya Abuja, ta yanke ma wani matashi dan shekara 20 hukuncin daurin shekaru 7 cur tare da horo mai tsanani bayan ta kamashi da satar wayar salula.
Ba a bukatar ambatan sunan Abdulmumini Jibrin, mamba mai wakiltan Kiru/Bebeji na jihar Kano a majalisar wakilai sau biyu, idan har aka zo kan batun rigima. Kwanan nan ne dai dan majalisar ya sake afkawa cikin wani sabon rikicin si
Wata kotun Majistare da ke zamanta a Ikeja, a jiya Laraba ta bayar da umurnin cigaba da tsare wata mata mai shekaru 32 da aka yi ikirarin ta bugawa 'yar ta mai shekaru 11 guduma a goshin ta. Matar mai suna Chinonso Michael mai zau
Wani mutumi dan shekara 35 yayi wata irin mutuwa a lokacin da yake tsakiyar yin zina da wata bazawara mai shekaru 50 a cikin wata gonar masara dake Sachangwa-Chebyakwai, kusa da filin jirgin sama na Eldoret a kasar Kenya ranar...
Funmi Aragbaiye ta gayyaci Oluseun Obasanjo wajen taron addu’a a Oyo. Wadanda su ka je wurin sun hada da Oba Samuel Akindele; Edward Alabi, wanda ya wakilci Supo Ayokunle.
Labarai
Samu kari