Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu Yanzu: Zanga-zanga ta barke a kasar Indiya kan El-zakzaky
Yanzu Yanzu: Zanga-zanga ta barke a kasar Indiya kan El-zakzaky
daga  Mudathir Ishaq

Rahotanni sun bayyana cewa, wasu 'yan kasar Indiya sun yi dandazo a gaban ofishin jakandancin Najeriya da ke kasar inda suke gudanar da zanga-zanga ta yin kira tare da nema sakin jagoran mabiya shi'a na Najeriya, Sheikh El-zakzaky