Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Suhaila, ‘yar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), wacce aka fi sani da Shi’a, tace mahaifinta na fama da matsanancin guba a jikinsa wanda ka iya sanadiyar mutuwarsa.
A yayin da ya ke amsa laifinsa, ya ce shaidan ne ya rinjaye shi ya yi satar domin ya sayar ya samu kudin yi wa yaron mai shekara 7 magani bayan ya fado daga wani gini mai bene 2. Daga baya dai fusattatun mutanen sun sake shi bayan
Babban almajirin El-Zakzaky, Muhammad Ibrahim Gamawa ya ce za su nemi tafiya wata kasar cikin zabin Malasiya, Indunsiya ko kuma Turkiyya.
Mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk nada sabon gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawalle, sarautar Barden Hausa, kamar yadda sanarwa daga fadar gwamnatin jahar Zamfara ta bayyana.
Na yiwa Shugaban kasan jawabi a kan nasarar da muka samu daga lokacin da muka hau mulki zuwa yanzu. Kamar da yadda kuka sani a cikin watanni biyu kacal kuma ina mai baku tabbacin cewa aiki yanzu ma muka fara.” Inji gwamnan.
A jiya Alhamis ne 15 ga watan Agustan nan, masarautar Kano, karkashin jagorancin Sarki Muhammad Sunusi na biyu ta gabatar da hawan babbar sallah na karshe a wannan shekarar, wanda ake kira da hawan Dorayi...
Fitacciyar mawakiyar cocin nan 'yar kasar Ghana, Celestine Donkor ta bayyanairin wahalar da ta sha a rayuwarta a lokacin da take yarinya. A cewar fitacciyar mawakiyar, ta taso a cikin bakin talauci, inda dalilin hakan yasa ta...
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, ya kaddamar da Asibitin Dakarun Sojojin Saman Najeriya, NAF a garin Daura da ke Jihar Katsina. BUhari ya bayar da tabbacin zai yi duk mai yi wu wa domin ganin an samar da dukkan kayayakin
Matasan wadanda suka shirya wata zanga-zanga a gaban Unity Fountain otel dake Abuja, sun bayyana cewa ko dai hukumar DSS ta sako dan uwansu ko kuma a kai shi gaban kotu.
Labarai
Samu kari