Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura

Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura

Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, ya kaddamar da Asibitin Dakarun Sojojin Saman Najeriya, NAF a garin Daura da ke Jihar Katsina.

BUhari ya bayar da tabbacin zai yi duk mai yi wu wa domin ganin an samar da dukkan kayayakin aikin da ake bukata a asibitin kuma dukkan 'yan Najeriya za su samu ikon amfana da shi.

Ya ce a shekaru hudu da suka gabata, gwamnatinsa ta ware kudade masu yawa a fanin kiwon lafiya ta hanyar kara adadin da ake ware wa fanin a kasafin kudin kasa daga Naira biliyan 259 a shekarar 2015 har zuwa Naira Biliyan 340 a 2018.

Wasu daga cikin manyan mutanen da suka samu hallartan taron kaddamar da asibitin sun hada da Gwamna Bello Matawalle na Zamfara state, Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano state, Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina da Shugaban Hafsin Sojojin Sama, Sadique Abubakar.

Ga hotunan yadda bikin ya gudana a kasa:

Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura
Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: 'Yan bindiga sun sace 'yar uwar wani babban dan siyasa a Sokoto

Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura
Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura
Asali: Twitter

Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura
Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura
Asali: Twitter

Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura
Hotunan sabuwar asibitin NAF da Buhari ya kaddamar a Daura
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel