Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kasashen Afirika 10 da kudaden su su ka fi daraja
Breaking
Kasashen Afirika 10 da kudaden su su ka fi daraja
daga  Aminu Ibrahim

Tun tale-tale gabanin zuwan turawan mulkin mallaka, Al'umar nahiyar Afirika sun kasance su na saye da sayarwa ta hanayar musayen kaya ko na ayyuka da wadansu tsaffin hanyoyin. Kasancewar bayyanar turawan mulkin mallaka a Afirika a

Boko Haram: Gwamnan jihar Borno ya gana da shugaba Buhari
Boko Haram: Gwamnan jihar Borno ya gana da shugaba Buhari
daga  Mudathir Ishaq

Gwamna Babagana Umara Zulum a ranar Juma’a, 23 ga watan Agusta, ya yi ganawa na musamman da shugaban kasa Muhammadu Buhari akan hare-haren da yan ta’addan Boko Haram suka kai kananan hukumomin Gubio, Magumeri da Konduga dake Borno