Jerin sunaye: Kasashen Afirika 10 da kudaden su su ka fi daraja

Jerin sunaye: Kasashen Afirika 10 da kudaden su su ka fi daraja

Tun tale-tale gabanin zuwan turawan mulkin mallaka, Al'umar nahiyar Afirika sun kasance su na saye da sayarwa ta hanayar musayen kaya ko na ayyuka da wadansu tsaffin hanyoyin.

Kasancewar bayyanar turawan mulkin mallaka a Afirika a karni na 17 sai wadannan tsaffin hanyoyi su ka gushe. Mutanen Afirika sai su ka koma amfani da kudi irin na turawa kamar dai yadda su ma turawan ke yi don saye da sayarwa.

Tun daga wancan lokaci har ya zuwa yanzun, darajar takardar kudi wacce ko wace kasa ke amfani da ita sai ta zamo ma'aunin arzikin ta. Galibi kuma ana auna darajar kudaden ne ta hanyar kwantanta ta da dallar Amurka.

Ga jerin-gwanon kasashen Nahiyar Afirika guda goma daga na farkon su zuwa na karshen su kamar haka:

1) Libiya

2) Tunusiya

3) Ghana

DUBA WANNAN: Ganduje vs Abba Gida-Gida: Kotu ta bayar da umurnin kamo wadanda suka kaiwa shaidan INEC hari

4) Sudan

5) Moroko

6) Botswana

7) Zambiya

8) Afirika ta Kudu

9) Eritrea

10) Egypt (Masar)

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel