Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Tsohon Minista kuma jakadan Najeriya a kasar South Africa, Femi Fani Kayode, ya yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir, martani kan yadda ya tallata muslim-muslim.
Wanda jarumar Nollywood Temitope Osoba za ta aura ya yi zargin cewa ta rasu a ofishin ’yan sanda a, Legas, yana mai musanta cewa ciwon kansar nono ne ya kashe ta.
Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood 'yar asalin jihar Kaduna wadda Allah Khaliku ya zuba wa kyawun sura, Sadiya Kabala, tauraruwarta ta fara haskawa biyo bayan bayyanarta a matsayin agola a fim dinnan mai lakabin Korarriya.
A jiya Kungiyar NUJ ta ‘Yan Jaridar Najeriya ta shirya wani taro inda Shehu Sani ya fadi abin da zai jawo Inyamurai da Yarbawa su sha kasa a zaben 2023 idan har ba su hada gidansu ba.
Legit.ng ta ci karo da wani rahoto da ya ja hankalin jama'a a kan wani mutum dan asalin jihar Kano da ya kafa tarihi a bangaren harkar ilimi a Najeriya. Mutumin mai suna Farfesa Jibrin Isah Diso, wanda aka haifa da larurar rashin
Kungiyar ta bayyana cewa Najeriya na samun kudin shiga fiye da biliyan N10bn duk shekara daga harajin ganyen tabar sigari tare da bayyana cewa gwamnati ba ta amfani da koda kaso 10% na kudin domin kawo tsari ko kirkirar dokokin da
Sojojin saman Najeriya sun sake kera wani sabon jirgin sama mai saukar Ungulu, wanda suka samu nasarar hada tare da wasu injiniyoyi na gida Najeriya da kuwa wasu daga kasashen ketare. An gabatar da sabon jirgin ne yau Asabar 24...
Wata kotun majistire da ke zamanta a birnin Kanon Dabo, ta bayar da umarnin tsare mataimakin shugaban kwalejin fasahar lafiya ta garin Bebeji, a gidan kaso na tsawon kwanaki sanadiyar bayan zarginsa da laifin neman matar aure.
Wata jarumar masana’antar shirya fina-finan Kudu wato Nollywood, Kudirat Ogunro, ta bayyana cewa za ta bari mijinta ya kasance da wata budurwa bayan aurensu domin su samu gida mai cike da zaman lafiya.
Sojojin Najeriya da ke lura da wani wurin bincike a jihar Adamawa sun kama wasu motocin yaki guda shida da aka shigo da su Najeriya ba tare da bin tsari ba.
Da alamu jawabin Mai garkuwa da mutanen nan Hassan Wadume ya jefa Sojoji cikin matsala. Watakila a kori wasu Sojojin Najeriya daga aiki a kan wannan mai laifi da a ke kira Wadume.
Labarai
Samu kari