SERAP ta bukaci ’yan takarar shugaban ƙasa 19 na zaɓen 2027 su bayyana kadarori, basussuka da hanyoyin samun dukiyarsu tare da yin watsi da sayen ƙuri’u.
SERAP ta bukaci ’yan takarar shugaban ƙasa 19 na zaɓen 2027 su bayyana kadarori, basussuka da hanyoyin samun dukiyarsu tare da yin watsi da sayen ƙuri’u.
Wanda jarumar Nollywood Temitope Osoba za ta aura ya yi zargin cewa ta rasu a ofishin ’yan sanda a, Legas, yana mai musanta cewa ciwon kansar nono ne ya kashe ta.
Mace za ta cigaba da zama a gidan iyayenta koda kuwa ta yi aure, sai dai mijin da ta aura yake kawo mata ziyara, kuma mace ce keda ikon zabin mijin da take son aura. Sai dai, gabatar da shari'ar Musulunci a yankin da kabilar Mina
A wani rahoto da muka kalato a jaridar BBC Hausa, mun samu cewa kasar Ghana ta yi kuli-kulin kubura da kasar Najeriya a gasar iya dafa shinkafa dafa-duka da aka gudanar a dandalin taro na Cressal Park da ke birnin Accra.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya bayyana cewa 'yan kungiyar Boko Haram suna cikin kowacce kabila ta kasar nan. Gwamnan yayi wannan magana ne a lokacin da ya gana da manema labarai jim kadan bayan kammala ganawar da yayi...
Wayoyin hannu, da aka fi kira da da 'Salula', sun zama wani ginshikin bangare na rayuwar mutane. Mutum kan shiga damuwa duk lokacin da wayarsa ta hannu ta samu wata matsala ko kuma ta lalace gaba daya. Legit.ng ta kawo muku wasu
Sai dai bayan aukuwar harin na baya-bayan nan, wani uban gayya na kabilar Tibi, Stephen Butu, ya yi kira ga al'ummarsa a kan su zauna lafiya tare da daukar dangana inda ya yi neman kada su mayar da martani.
A cikin sanarwar da Bashir ya fitar, ya bayyana cewa shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa birnin Yokohama na kasar Japan domin wani halartar wani taro da za a yi a ranar Laraba, 28 ga watan Agusta, 2019. Za a yi taron ne a kan cigaban
Biyo bayan wani ruwan sama na mamako da ya kwarara a ranakun Juma'a da Asabar, ambaliyar ruwa ta hargitsa kananan hukumomi biyar na jihar Adamawa da suka hadar da Yola ta Arewa, Yola ta Kudu, Girei, Shelleng da kuma Ganye.
Wasu yan bindiga a ranar Lahadi, 25 ga watan Agusta, sun kai hari ofishin yan sanda na Ikirike a jihar Enugu. Kakakin yan sandan jihar, Ebere Amaraizu, wanda ya tabbatar da afkuwar al’amarin, ya bayyana cewa sun zo ne a siga na m
Kamfanin dillancin labarai na kasa ya ruwaito cewa, a ranar Asabar da ta gabata, jirage kimanin 17 dauke da manyan baki sun sauka a filin jirgin saman kasa-da-kasa na Sultan Abubakar III da ke jihar Sakkwato.
Labarai
Samu kari