Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Jerin 'yan siyasa 20 da suka fi sa'o'insu kudi a duniya a bana
Jerin 'yan siyasa 20 da suka fi sa'o'insu kudi a duniya a bana
daga  Mudathir Ishaq

Babu shakka arziki kashi ne kuma tako shi ake kamar yadda Hausawa suka bayyana, hakan ta kasance a yayin da muka kawo muku jerin manyan attajiran 'yan siyasa na duniya guda 20 da suka yi wa sa'o'insu zarra ta fuskar tarin dukiya.