Yadda aka kashe mutane, aka kona shagunan yan Najeriya a kasar Afirka ta kudu (Hotuna da bidiyoyi)
Tun ranar Lahadi wasu matasa suka hallaka akalla mutane uku yayinda aka kona dukiyoyi a sabon harin da yan kasar Afrika ta kudu suka kai wa yan kasashen ketare dake zaune a kasar musamman yan Najeriya.
A cewar shugaban kungiyar yan Najeriya mazauna kasar Afrika ta kudu, Adetola Olubajo, an fara kai wannan hare-haren ne da safiyar Lahadi, 1 ga watan Satumba a unguwar Jeppestown na garin Johannesburg.
Olubajo ya kara da cewa labarin da aka samu daga mambobin kungiyar yan Najeriya mazauna Malvern ya bayyana cewa an kona akalla shaguna 50 cikin dare.
Legit.ng Hausa ta kawo mutu hotuna da bidiyoyin abinda ya faru:

Asali: Facebook
KU KARANTA: Cikin watanni 8, mun damke masu garkuwa da mutane 1,154 - IGP

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Afrika ta kudu, Kabiru Sarki Adewale, ya saki bidiyoyi kan abinda ya faru.
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng