Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Ribar sulhu: An sako mutane 30 da aka sace a jihar Katsina
Ribar sulhu: An sako mutane 30 da aka sace a jihar Katsina
daga  Mudathir Ishaq

A yayin da ba a bayyana kananan hukumomin mutane 4 da aka sako ba kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito, 8 sun kasance 'yan karamar hukumar Kankara yayin da 18 suka fito daga yankin Shimfida na karamar hukumar Jibiya.

Fa'idojin karatun Al-Qur'ani da baku sani ba - Ustaz Idris Ibrahim
Fa'idojin karatun Al-Qur'ani da baku sani ba - Ustaz Idris Ibrahim
daga  Mudathir Ishaq

‘Yan uwa masu daraja, hakika babu wata babbar ni’ima da Allah ya yiwa wannan al’ummah bayan ni’imar aiko da Annabi Muhammad (SAW) kuma ya bamu Alqur’ani mai girma. Mu rike Alqur’ani domin riko da shi alkhairi ne duniya da lahira.

Nau'ikan abinci 10 da bai dace a ajiye su cikin firinji ba
Breaking
Nau'ikan abinci 10 da bai dace a ajiye su cikin firinji ba
daga  Aminu Ibrahim

Firinji na'ura ce da ake amfani da shi domin adana kayan abinci da ababen sha ta hanyar sanyaya su. Sai dai akwai wasu nau'oin abinci da bai dace a rika sa su cikin firinji ba domin sanyi na iya lalata su ko sauya musu dandano.