Tsohuwar jarumar Nollywood Princess Chineke ta bayyana yadda ‘yan Kamaru da ta haɗu da su a coci suka ƙarfafa mata gwiwar shiga sojojin kasar Amurka.
Tsohuwar jarumar Nollywood Princess Chineke ta bayyana yadda ‘yan Kamaru da ta haɗu da su a coci suka ƙarfafa mata gwiwar shiga sojojin kasar Amurka.
A ranar Alhamis din da ta gabata ne musulmi mabiya aqidar Shi'a suka birne mutane 4 'yan kungiyar da suke zargin 'yan sanda da kisansu a Talata a jihar Bauchi yayin tattakin da suka yi a ranar Ashura. An katse tattakin yayin gamuw
A ranar Alhamis ne hukumar 'yan sandan birnin tarayya ta cafke 'yan duba hudu da laifin damfarar wata mata miliyan 11. Kehinde Ayoola mai shekaru 37, Sesan Fatoye mai shekaru 30, Shola Samuko mai shekaru 50 da Seyi Fagbemi mai she
Magu ya yi wannan kiran ne a Kaduna yayin da ya halarci wani shirin hira ta musamman da gidan rediyon Nagarta, inda yayi magana a kan ayyukan da hukumarsu ke yi.
Gwamnan jihar Gombe Muhammad Inuwa Yahaya ya bayyana cewa kimanin kaso 80 na mutane miliyan 3.2 da ke jihar na rayuwa cikin tsananin talauci.
Wannan mugun mutumi sunansa Bello Audu ana yi masa inkiya da Yellow ya bayyana cewa shi da kansa ya yi garkuwa da sama da mutane 50 a kan babbar titin Kaduna zuwa Abuja, kuma ya kashe sama da mutane 10.
Yarinyar da aka yi ittifakin cewa babu wacce ta kai ta kyau a duniya ta girma yanzu, inda ta dauki wasu sabbin hotuna ita da saurayinta a lokacin da suka fita yawan shakata a birnin Los Angeles na kasar Amurka...
Ana gobe za a daura mini aure, na je na samu mahaifinmu na bukaci ya bani kudi zanje nayi lalle sai yake fada mini ai banda ni a daurin auren. A cikin daren ranar ya kara kirana yake fada mini na shirya da safe zamu je ayi mini...
A jiya Alhamis ne 12 ga watan Satumbar nan matar shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari, tayi kira ga hukumomin tsaro na kasar nan da su tura sojoji mata suyi yaki da matsalar tsaro a wasu jihohi na kasar nan...
Fitaccen Malamin addinin Musuluncin, kuma jagoran darikar Tijjaniyyah, Shehi Dahiru Usman Bauchi ya bayyana cewa harben harben da aka yi a gidansa dake Bauchi da har ya sabbaba raunata wasu mutane biyu ya faru ne sakamakon rashin
Labarai
Samu kari