Tsohuwar jarumar Nollywood Princess Chineke ta bayyana yadda ‘yan Kamaru da ta haɗu da su a coci suka ƙarfafa mata gwiwar shiga sojojin kasar Amurka.
Tsohuwar jarumar Nollywood Princess Chineke ta bayyana yadda ‘yan Kamaru da ta haɗu da su a coci suka ƙarfafa mata gwiwar shiga sojojin kasar Amurka.
Jakadiyar Najeriya a kasar Burkina Faso, Ramatu Ahmed, ta ce akalla yan matan Najeriya 10,000 ke aikin karuwanci a kasar Burkina Faso.
Masu korafin sun sanar da hukumar EFCC cewa shugaban hukumar da akawun sun gaza biyansu albashinsu na tsawon watanni uku ba tare da wani dalili ba. Sun yi zargin cewa abokan aikin nasu sun karkatar da kudin biyansu albashi zuwa wa
Tsohon sarkin Bakura a jihar Zamfara, Hassan Marafa, ya zama sabon mataimakin shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar Zamfara.
Shehu Sani ya ayyana yadda Najeriya ta gaza kai labari a tsare-tsaren harkar noma. Tsohon Sanatan APC ya caccaki wani Ministan Gwamnatin Buhari a gwamnatin da ta shude kan matakin da ya taba dauka.
Miji da matar na yi wa juna zarge-zarge da suka hada da cin amanar aure, rashin ganin girma juna, da kuma nuna wa jutansu keta da mugunta a bayyane. Da take bayyana dalilanta na amincewa ta gurfana a gaban kotun domin neman shaida
Rikici ya barke tsakanin Sanata Elisha Abbi da gwamnan jihar Adamawa, Umaru Fintiri, kan zaben kananan hukumomin jihar inda aka hana wasu takara karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno, a ranar Litinin, 1 ga watan Satumba, ya ziyarci jami’ar Maiduguri, kwana daya bayan yan ta’addan Boko Haram sun yi yunkurin kai hari a makarantar.
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa 'yan bindigar sun kashe basaraken mai lakabin 'Rit Kadunu' da misalin karfe 8:10 na dare yayin da suka harbi wani mutum guda a kafa. Da yake tabbatar da kai harin, tsohon kwamishinan kasuwanci
Kungiyar tattalin arziki ta Najeriya ta kalubalanci yanayin kason ribar man fetur da kwamitin kaso na asusun tarayya tayi. Kungiyar tace hakan tozarta kadarorin Najeriya ne. Kungiyar tace gano man fetur ba zai canza labarin cigaba
Labarai
Samu kari