Jorge Messi, mahaifin Lionel Messi kuma wakilinsa na dogon lokaci, ya rasu yana da shekaru 68 bayan fama da rashin lafiya na tsawon lokaci a Argentina.
Jorge Messi, mahaifin Lionel Messi kuma wakilinsa na dogon lokaci, ya rasu yana da shekaru 68 bayan fama da rashin lafiya na tsawon lokaci a Argentina.
Tsohuwar jarumar Nollywood Princess Chineke ta bayyana yadda ‘yan Kamaru da ta haɗu da su a coci suka ƙarfafa mata gwiwar shiga sojojin kasar Amurka.
An tarbi Idris tarba ta musamman bayan ya iso Najeriya daga kasa mai tsarki. Idan baku manta ba dai Idris dan asalin jihar Borno ne wanda kuma yake daya daga cikin ‘yan Najeriyar da suka halarci wannan musabaka a kasar Saudiya ta
Za ayi wannan bikin ne a ranar Asabar 5 ga watan Oktoba a filin faretin Makarantar Horon Sojojin Najeriya dake Kaduna wato Nigerian Defence Academy wadda aka fi sani da suna NDA.
Azeez, mai shekaru 70, ya ce bai taba samun farin ciki da jin dadi a cikin aurensa na tsawon shekaru 40 da ya yi da Mujidat ba, ya ce bayan bakin ciki da kuncin babu abin da zai adar a zamansa da matarsa. "Fiye da shekaru 20 kenan
Wata dalibar jami'ar jihar Ekiti da ke Ado Ekiti, Bukola Odeyemi ta daba ma saurayinta dan shekara 22 wanda ya kasance dalibi a makarantar, John Iju wuka. Matashin ya mutu ne a sakamakon daba masa wukar da tayi.
A cewarsa, shugaba Buhari ya dauki matakin da ya dace ta hanyar zabo kwararrun masana tattalin arziki masu basira domin bashi shawarwari a kan gyaran tattalin arzikin kasa a daidai lokacin da tattalin arzikin duniya ke fuskantar
A ranar Litinin mai zuwa, 23 ga watan Satumba, alkalin alkalan Najeriya, Muhammad Tanko, zai rantsar da sabbin manyan lauyoyin Najeriya 38 a kotun koli. A takardar da daraktan yada labarai na kotun koli, Festus Akande, ya sa hannu
Bayan kama Aisha Zakari wacce ake zarginta da kiran gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu a wayar salula tana tsorata shi, yanzu haka mijinta ya fito yayi bayani dangane da abinda ya faru. A lokacin da mijin nata yake magana da manema
Hukumar makarantar Portchester Community School da ke Fareham, Hants ta tirsasa Kada Jones mai shekaru 14 a duniya da zama ita kadai ko kuma zaman gida sakamakon girman da tayi da kayan makaranta. Kada, wacce ta koma hutu don fara
Kotun daukaka kara dake zaune a Dutse, jihar Jigawa a ranar Talata ta yi watsi da hukuncin kotun shari'ar da ta bada umurinn fitittikanw asu makiyaya daga muhallansu.
Labarai
Samu kari