Idris Muhammad, gwarzon shekara a musabakar bana ta Saudiya ya samu tarbo na musamman lokacin da ya iso Najeriya (Hotuna)

Idris Muhammad, gwarzon shekara a musabakar bana ta Saudiya ya samu tarbo na musamman lokacin da ya iso Najeriya (Hotuna)

Idris Muhammad Abubakar wanda ya samu nasarar zuwa mataki na farko a gasar karatun Al-kur’ani da aka gudanar kwanan nan a kasar Saudiya ya dawo Najeriya.

Idris Muhammad, gwarzon shekara a musabakar bana ta Saudiya ya samu tarbo na musamman lokacin da ya iso Najeriya (Hotuna)
Idris Muhammad
Asali: Facebook

KU KARANTA:NDA: Dalibai 630 ne za a yaye ranar Asabar 5 ga watan Oktoba – Janar Oyebade

An tarbi Idris tarba ta musamman bayan ya iso Najeriya daga kasa mai tsarki. Idan baku manta ba dai Idris dan asalin jihar Borno ne wanda kuma yake daya daga cikin ‘yan Najeriyar da suka halarci wannan musabaka a kasar Saudiya ta bana.

Idris Muhammad, gwarzon shekara a musabakar bana ta Saudiya ya samu tarbo na musamman lokacin da ya iso Najeriya (Hotuna)
Idris Muhammad, gwarzon shekara a musabakar bana ta Saudiya ya samu tarbo na musamman lokacin da ya iso Najeriya (Hotuna)
Asali: Facebook

A wani labarin kuwa zaku ji cewa, Kwamandan makarantar horon sojoji dake Kaduna wato NDA, Manjo Janar Adeniyi Oyebade ya bayyana ranar Asabar 5 ga watan Oktoba a matsayin ranar da makarantar za ta yaye daliban da su kammala karatu da kuma horo a bana.

Kwamandan ya fadi wannan maganar ne a ranar Laraba lokaci da yake ba wa manema labarai jawabi a kan yadda bikin na bana zai kasance.

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel