Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yadda wani mutum ya yi kokarin kashe tsohuwar matarsa da bam
Yadda wani mutum ya yi kokarin kashe tsohuwar matarsa da bam
daga  Aminu Ibrahim

Wani mutum mai shekaru 28 ya yi yunkurin halaka tsohuwar matarsa da bam din da ake kera wa a gida wadda ya fashe a fuskarta kamar yadda 'yan sandan kasar Austria suka ce a ranar Alhamis. Bam din ya yi wa matar mai shekaru 27 da ya

Madallah: An yi dashen koda 60 a wani babban asibitin Kano
Madallah: An yi dashen koda 60 a wani babban asibitin Kano
daga  Mudathir Ishaq

Dakta Zakari wanda ya kasance Farfesan nazarin cututtuka, ya ce tawagar kwararrun likitoci na asibitin wanda aka fi sani da asibitin Mallam, sun gudanar tiyatar dashen koda ta baya-bayanan ne a watan Agusta.