Shugaba Bola Tinubu ya amince da ɗaukar malamai 3,252 na PTA aiki a gwamnatin tarayya domin rage ƙarancin malamai da inganta ilimi a Kwalejojin Haɗin Kai.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ɗaukar malamai 3,252 na PTA aiki a gwamnatin tarayya domin rage ƙarancin malamai da inganta ilimi a Kwalejojin Haɗin Kai.
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta bayyana cewa a halin yanzu tana gudanar da bincike kan jihohi kusan 18 bisa zargin almundahanar kuɗaɗen gwamnati.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya ce, ya zama hamshakin mai arziki ne tun yana da shekaru 25 kacal a duniya sakamakon jajircewarsa da aiki tukuru.Umahi wanda yayi wannan jawabin ga shuwagabannin kasuwar Abakpa da ke...
Wasu mahara da ba a gano su ba har yanzu sun hari jirgin saman kasar Morocco yayin sauka a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas. An zargi cewa, maharan sun bude bangaren ajiye kayan matafiya ne na...
Rundunar sojin ruwan Najerriya ta saki jerin sunayen wadanda suka yi nasara a gwajin dibar ma'aikata da ta gudanar a Lagas a tsakanin 29 ga watan Yuli da 27 ga watan Agusta.
Wani bidiyo na wata budurwa da ba ta bayyana sunan ta ba, wacce ta bayyana cewa Yayanta wanda suke uwa daya uba daya shine ya fara zubar mata da budurcinta, kuma yanzu haka tana dauke da cikin shi...
Kamafani dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa mataimakin darektan hulda da jama'a na rundunar soji ta daya da ke Kaduna, Kanal Ezindu Idimah, ya tabbatar da kubutar da daliban ga manema labarai a Kaduna ranar Alhamis.
Cikin kwanakin nan ne wani bdiyo ke ta yawo a shafukan sada zumunta na wata budurwa da ta wanke saurari da mari yayin da ya kai mata barar soyayyarsa a jami'ar jihar Binuwai. Wasu mutane idan zasu mika tayin soyayyarsu, sukan shir
Kwanan nan wata Malamar duba ta bayyana wanda zai gaji Buhari a kan mulki. Malamar addini ta ce ba Osinbajo zai karbi mulki ba. Wannan kuma ya cire Tunde Bakare daga cikin lissafin 2023.
Dan wasan gaban Liverpool, Roberto Firmino ne ya fara zura kwallon farko a raga ana minti takwas kacal da soma wasan bayan Coutinho ya tsige masa wata kwallo mai kyau.
Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun sakandire ta Afirka ta Yamma wato WAEC, ta daraja jihar Kano a cikin sahun jihohi biyar da suka fi kwazo a jarrabawar da hukumar ta gudanar a bana cikin fadin kasar nan.
Labarai
Samu kari