Fadar Sarkin Musulmi ta musanta rahoton da ke cewa Muhammad Sa'ad Abubakar ya goyi bayan sake zaɓen Bola Tinubu a 2027, tana mai cewa uba ne ga dukkan 'yan Najeriya.
Fadar Sarkin Musulmi ta musanta rahoton da ke cewa Muhammad Sa'ad Abubakar ya goyi bayan sake zaɓen Bola Tinubu a 2027, tana mai cewa uba ne ga dukkan 'yan Najeriya.
Hukumar SMEDAN ta sake bude shirin tallafin N50,000 ga kananan 'yan kasuwa ns kyauta, amma masu anfani dole ne su dauki akalla ma'aikaci daya aiki.
Ministar harkokin wajen kasar Ghana, Shirley Ayorkor Botchwey, ta bukaci gwamnatin Najeriya ta taimakawa ta bude iyakarta saboda kayayyakin kasar su rika jiga Najeriya.
Kwamishin yada labarai da sadar wa na jihar Bauchi, Dakta Ladan Salihu, ne ya sanar da hakan ga manema a Bauchi ranar Laraba. Ya bayyana cewa canje-canjen da aka yi sun fara aiki nan take, ba tare da bata lokaci ba. Ya ce an mayar
Sakataren kungiyar daliban, Tizhe Geoffrey ya ce: “Ganawar mu da su tayi armashi sosai saboda mun fada masu abubuwa da dama da jami’armu ke bukata. Mun yi magana a kan karin kudin da ake bai wa jami’ar domin yin aikace-aikace.
Dan takarar jam’iyyar APC a zaben kujerra gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu da jam’iyyar APC sun daukaka kara sakamakon rashin gamsuwa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zabe . A ranar Laraba ne Ahmed Aliyu da jam’iyyar APC...
Haka zalika shugaban kasa ya sha alwashin cewa, gwamnatinsa ba za ta taba yin kasa a gwiwa ba wajen tabbatar da aminci a kasar nan ta hanyar tsarkake ta daga dukkanin wata barazana ta rashin tsaro da sauran ababe na ta'ada.
Bankin ya ce wannan kididdigar ta kudaden jabun ta ragu da kashi 1.30% da kuma kari ta wani bangare da kashi 5.77% fiye da yadda yake a shekarar 2017.
Kwanakin baya an samu wani dan damfara da ya sayarwa da wani mutumi buhun gishiri akan kudi masu yawan gaske. Baturen dai yayi tunanin wannan buhu na gishiri buhu ne na Lu'u-lu-u, sai ya bukaci ya sayi rabi, inda ya turo masa...
Ga jerin sunayen kwamishinonin 15 kamar haka: Ahmed Baba Yahaya (Karamar hukumar Toto), Philip Dada (Karu), Othman Bala Adam (Keffi), Dr Abdulkarim Abubakar Kana (Kokona), Obadiah Boyi (Akwanga), Yusuf Aliyu Turaki (Awe), Dr Salih
Jiya Sanata Kabiru Gaya ya yi magana a kan yaran Kano da ake sacewa a Majalisa. Yanzu Majalisar Tarayya za ta binciki batun satar Yaran na Kano zuwa Onistsha nan da mako biyu.
Labarai
Samu kari