Hukumar SMEDAN ta sake bude shirin tallafin N50,000 ga kananan 'yan kasuwa ns kyauta, amma masu anfani dole ne su dauki akalla ma'aikaci daya aiki.
Hukumar SMEDAN ta sake bude shirin tallafin N50,000 ga kananan 'yan kasuwa ns kyauta, amma masu anfani dole ne su dauki akalla ma'aikaci daya aiki.
Wani faifan bidiyo dake yawo a shafukan ra'ayi da sada zumunta na nuna wani matashi a wata jihar Arewa da ya sayi abinci hannun yarinya a kasuwa amma yaki biyan kudin da ya kamata.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Lai ya bayyana haka ne a ranar Alhamis, 17 ga watan Oktoba yayin taron gabatar da tsarin bukatar canza salon tunani ga yan Najeriya don cigaban kasa, a turance Mindshift Advocacy for Development Initiat
Hukumar ta yi wannan bayanan ne yayin bayar da amsa kan wata takarda da aka shigar a kotu na neman a bayyana abubuwan da ke cikin takardan kadarorin da Buhari da Osinbajo suka mallaka. Wata kungiyar yaki da rashawa, wayar da kan a
A furucin da ya gabatar wa manema labarai, shugaba kasar ya ce ci gaba da karuwar yawan haihuwar mutane bila adadin na yi wa kasarsa barazanar haddasa dumamar yanayi da kuma dakushewar tattalin arziki.
Rahotanni daga kasar Saudiyya sun kawo cewa mutane 35 dake aikin umurah sun mutu sakamakon hatsarin motar da yayi sanadiyar konewarsu kurmus har lahira.
A karshe dai likitoci sun samu hanyar hana Mariam Nabatanzi haihuwa. Asalin 'yar kasar Uganda mai shekaru 35 tana da 'ya'ya 44 a duniya ta haifa 'yan biyu sau hudu, 'yan uku sau biyar da 'yan hudu sau biyar. Nabatanzin wacce a hal
Wadannan kalamai na Nanonon basu yi wa jama'a, musamman mazauna Kano, dadi ba, lamarin da yasa suka shiga sukarsa tare da bayyana cewar bai san halin da jama'a ke ciki ba shi yasa yake fadin wadannan maganganu. Ganin korafin da su
Sai dai kungiyar ta tabbatar wa da al'ummar kasar nan cewa, za ta gudanar da tattakin nata cikin lumana da kwanciyar hankali ba tare da cuzguni ko kuma dakile hakkin kowane bil Adama ta kowace siga.
Kwamishinan kudi na jihar Bauchi, Alhaji Nura Manu Soro yayi murabus daga mukaminsa jim kadan bayan an mayar da shi ma’aikatar Matasa da wasanni.
Labarai
Samu kari