Labarai

Labarai Zafafan Labaran

An karrama jarumi Ali Muhammad Nuhu a kasar Indiya
An karrama jarumi Ali Muhammad Nuhu a kasar Indiya
daga  Abdul Rahman Rashid

An karama shahrarren jarumin fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu a Indiya, kamar yadda BBC ta ruwaito. Rahoton ya bayyana cewa wasu dalibai Arewacin Najeriya da ke karatu a makarantar kiwon lafiya a kasar Indiya da malamansu