Mutane biyar da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun mutu yayin haɗa bam a Marte, da ke Borno, yayin da sojoji suka ƙara matakan tsaro a yankin.
Mutane biyar da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun mutu yayin haɗa bam a Marte, da ke Borno, yayin da sojoji suka ƙara matakan tsaro a yankin.
Hukumar SMEDAN ta sake bude shirin tallafin N50,000 ga kananan 'yan kasuwa ns kyauta, amma masu anfani dole ne su dauki akalla ma'aikaci daya aiki.
Haka kuma za a rinka amsa tambayoyi da suka shafi ayyukan NYSC. Wata majiyar ta sanar damu cewa, gidan rediyon zai rinka bayyana bukanta masu yiwa kasa hidima dake zaune a garuruwan dake fama da matsalolin tsaro.
Dalilin matar kuwa na neman a raba aurensu shi ne bai damu da ita da ‘ya’yanta ba, kamar yadda majiyoyi da dama suka ruwaito mana. Daga duka sai zagi da hantara ke shiga tsakaninsu a cewar matar.
Jaruma ta ce: “ Uwar miji so da yawa ita ke sanadiyar mutuwar aure, har a kai ga yin saki.” Wannan maganar da Jaruma ta fadi ya janyo mata caccaka daga bakin mabiya shafukanta na sada zumunta.
A cewar wani jawabi da kungiyar Kwankwasiyya ta fitar ta bakin Sanusi Bature Dawakin Tofa, kakakin kamfen din Abba Kabir Yusuf, ta ce shaidun gani da ido sun tabbatar da cewa wani tsohon hadimin gwamna ne mai suna Murtala Salisu
Babban ‘Dan siyasar Najeriya Bola Tinubu ya bayyana abin da zai ceci jama’a da ilmi mai nagarta wajen wanii biki a jami’ar Kudu inda aka karrama Sarkin Musulmi da wasu mutane 2.
Babbar mai bawa shugaban kasa shawara ta musamman, Maryam Uwais ta bayyana cewa kimanin mutane 620,947 marasa karfi suke amfana da tsarin gwamnatin tarayya na taimakon marasa galihu...
Uwargidar gwamnan jihar Kogi, RashidaYahaya Bello ta shirya gagarumin liyafa a gidan gwamnati a daren ranar Litinin, 21 ga watan Oktoba, don murnan nada mijin Mercy Onoja, wacce ta kasance aminiyarta a matsayin mataimakin gwamnan
Wani kamfani ya kaddamar da hada fensira a Najeriya ta hanyar amfani da tsaffin jaridu. Ministan Kimiya da fasaha, Ogbonnaya Onu, ya ce kamfanin na fa ikon hada fensira dozin milyan 2.4 a shekara.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira babban filin jirgin saman Sochi, kasar Rasha domin halartan taron kwana 3 na hadin gwiwar Rasha da nahiyar Afrika, inda za'a tattauna kan zaman lafiya, tabbatar da tsaro da cigaba.
Labarai
Samu kari