Kalli hotunan liyafar da uwargidar Yahaya Bello ta shirya bayan mijin aminiyarta ya zama mataimakin gwamnan Kogi

Uwargidar gwamnan jihar Kogi, RashidaYahaya Bello ta shirya gagarumin liyafa a gidan gwamnati a daren ranar Litinin, 21 ga watan Oktoba, don murnan nada mijin Mercy Onoja, wacce ta kasance aminiyarta a matsayin mataimakin gwamnan jihar.

An rantsar da Edward Onoja, tsohon shugaban ma’aikatan Gwamna Bello a matsayin mataimakin gwamnan jihar a jiya Litinin.

Rantsarwan ya zo ne yan kwanaki bayan majalisar dokokin jihar ta tsige tsohon mataimakin gwamnan, Achuba.

Uwagidar gwamnan ta tara abokanta a gidan gwamnatin domin bikin murnar rantsar da Onoja.

Kalli hotunan a kasa:

Kalli hotunan liyafar da uwargidar Yahaya Bello ta shirya bayan mijin aminiyarta ya zama mataimakin gwamnan Kogi
Kalli hotunan liyafar da uwargidar Yahaya Bello ta shirya bayan mijin aminiyarta ya zama mataimakin gwamnan Kogi
Asali: Facebook

A baya Legit.ng ta rahoto cewa an rantsar da Mista Edward Onoja a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Kogi a ranar Litinin, 21 ga Oktoba a gidan gwamnatin Lugard House dake Lokoja, babbar birnin jihar.

KU KARANTA KUMA: Rundunar sojin sama na bincike kan zargin da ake yiwa jami’inta na kashe mutum 2 a Sokoto

An rantsar da Onoja bayan ya bayyana gana majalisar dokokin jihar da safe kuma suka tantanceshi kafin tabbatar da shi.

Alkalin alkalan jihar, Nasir Ajana, ya rantsar da shi. Daga cikin wadanda suke hallare a taron sune gwamna Yahaya Bello, mambobin majalisar da manyan jami'an gwamnati.

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa tare da mu.

Asali: Legit.ng

Online view pixel