Mutane biyar da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun mutu yayin haɗa bam a Marte, da ke Borno, yayin da sojoji suka ƙara matakan tsaro a yankin.
Mutane biyar da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun mutu yayin haɗa bam a Marte, da ke Borno, yayin da sojoji suka ƙara matakan tsaro a yankin.
Farfesa Mansur Sokoto ya ce Malaman Musulmi ma sun gana da Bola Tinubu kuma sun faɗa masa gaskiya kan tsaro da matsin rayuwa, bayan kalaman Cardinal Onaiyekan.
Wata mata ta wallafa wani labari a shafin ta na kafar sadarwa, inda ta bayyana yadda saurayinta yake tilasta dan cikinta yana yin lalata da shi idan ta fita ta bar su a gida tare. A hirar da matar tayi da saurayin nata ta bayyana.
Mun fahimci cewa duk da karin VAT, gwamnatin Najeriya za ta kara daukar tsauraran matakan samun kudi. Gwamnati ta na tunanin kara haraji a lemun zaki da hanyoyi da kafafin sadarwa.
Asirin wani mutumi dan shekara 25 a duniya mai suna Muchiri Derick ya tonu bayan 'yan sandan kasar Kenya sun kama shi da laifin yiwa dan shi mai watanni shida a duniya fyade har ta kai ga ya mutu...
Tun bayan maganar da ministan harkokin gona Sabo Nanono yayi na cewa mutum zai iya cin abincin naira talatin ya koshi ya sha ruwa a jihar Kano. Wannan batu na ministan noma ya jawo kace nace matuka a shafukan sadarwa inda mutane..
Wani katon saurayi da ya kware wajen shigar mata yana cutar samari ya gamu da gamonsa bayan ya afka wajen da asirinsa ya tonu bayan ya gama cutar mutane masu tarin yawa. Asirin wannan katon gardi ya tonu ne bayan sun kulla wata...
Daga cikin yaransa akwai Alhaji Nura Danmadami wanda ke aiki da hukumar DMO da kuma wani babban jami’in kwastam Ahmed Danmadami. Kamar yadda rahotanni suka nuna ya rasu bayan ya dade yana jinya.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Bashir dalibi ne da ya riki sana'ar nika yayin da yake zaman jiran sakamakon kammala karmar sakandire (junior WAEC) a makarantar gwamnati ta jeka ka dawo da ke unguwar Tudun
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin kan abubuwa daban-daban na alfanu ga kasashen biyu.
'Yan sandan na sashin binciken manyan laifuka na tarayya (FCIID) sun gano wani gidan karuwai inda aka tara 'yan mata masu kananan shekaru ana yin lalata da su don a sayar da jariran idan sun haihu. An gano wurin mai suna Dafog Hot
Labarai
Samu kari