Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin (Hotuna)

Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin kan abubuwa daban-daban na alfanu ga kasashen biyu.

Shugaba Buhari da Vladimir Putin sun a ranar Laraba a birnin Sochi sun yarde da cewa a gaggauta gudanar da ayyukan Rasha ta fara shekaru da yawa amma ba'a kammala ba har yanzu.

Hakazalika shugabannin biyu sun amince da kaddamar da wasu sabbin ayyukan domin inganta kasuwanci, hannun jari, da tsaro.

Gabanin ganawarsu, Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron gangamin shugabannin kasashen Afrika 30 da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin.

A taron kaddamarwan, Shugaba Putin ya ce kasar Rasha za ta ninka alakar kasuwancinta da Afrika cikin shekaru biyar masu zuwa.

Kalli hotunan:

Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin (Hotuna)
Shugaba Buhari da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin
Asali: Facebook

KU KARANTA: Kotu ta dakatad da daukan sabbin yan sanda 10,000

Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin (Hotuna)
Tawagar Shugaba Buhari ya gana da tawagar shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin (Hotuna)
Asali: Facebook

Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin (Hotuna)
Shugaba Buhari da mutanensa
Asali: Facebook

Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin (Hotuna)
Shugaba Buhari ya gana da shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin (Hotuna)
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel