Hotuna: Wata mata ta bayyana yadda saurayinta ya dinga yin luwadi da danta a duk lokacin da ta fita ta bar su tare a gida

Hotuna: Wata mata ta bayyana yadda saurayinta ya dinga yin luwadi da danta a duk lokacin da ta fita ta bar su tare a gida

- Wata mata wallafa wani rubutu a shafinta na kafar sadarwa inda ta bayyana yadda saurayinta ya dinga amfani da danta ta baki

- Matar ta kuma wallafa duka hirar da suka yi da saurayin na ta inda da farko ya fara musu amma a karshe ya amince da maganar

- Saurayin ya bayyana cewa yayi haka ne saboda matar ba ta biya masa bukata yadda ya kamata

Wata mata ta wallafa wani labari a shafin ta na kafar sadarwa, inda ta bayyana yadda saurayinta yake tilasta dan cikinta yana yin lalata da shi idan ta fita ta bar su a gida tare.

A hirar da matar tayi da saurayin nata ta bayyana cewa saurayin nata yana tilasta dan ta ya dinga amfani da shi ta baki.

A hirar ta su an nuno yadda mutumin ya dinga musanta wannan zargi da matar take yi masa. Sai dai da matar ta tilasta shi ya amince da abinda yake yi, inda ya bayyana cewa yayi amfani da yaron amma ta baki.

KU KARANTA: Karshen duniya: Asirin wani mutumi ya tonu bayan an kama shi ya kashe dan cikinsa saboda tsananin luwadi da yake da shi ta karfin tsiya

Mutumin ya kuma sanar da matar cewa ya tilasta yaron yayi hakan ne saboda yana fushi da abinda take yi masa.

Ga dai yadda hirar sun ta kare a kasa:

Hotuna: Wata mata ta bayyana yadda saurayinta ya dinga yin luwadi da danta a duk lokacin da ta fita ta bar su tare a gida
Chats
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel