Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Za'a kashe mutum 16 saboda budurwa
Za'a kashe mutum 16 saboda budurwa
daga  Mudathir Ishaq

Babu shakka kisan matashiyar ya shafe tsawon lokuta yana tayar da hankalin al'umma tare da girgiza jama'a a Bangladesh, yayin da aka rinka tururuwa wajen gudanar da zanga-zanga ta neman a bi mata hakki.