Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un: Budurwa ta bayyana yadda ta tsinci kanta tana zina da kare

Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un: Budurwa ta bayyana yadda ta tsinci kanta tana zina da kare

- Budurwa ta bayyana yadda ta tsinci kanta tana zina da kare

- Ta ce tunda take bata taba kwanciya da namiji da ya gamsar da ita kamar karen ba

- Ta bayyana hakan ne domin neman mafita yadda za ta koma taji tana jin dadin da namiji

Fitaccen mai bawa ma'aurata da masoya shawara na yanar gizon nan Joro Olumofin ya sake zuwa da wani sabon labari na wata budurwa.

A yadda labarin ya bayyana budurwar na fama da matsalar kadaici na maraici da kuma rashin kudi, sai ta saka kanta a wata harka wacce za ta dinga samun kudi.

Wannan lamari dai ya faru ne a cikin jihar Legas. Wannan abu dai da budurwar take yi yayi kamari, domin kuwa tana yin zina da kare ne. Budurwar ta ce duk da dai yanzu tana da kudi sosai, amma ta rasa mai yasa take matukar son ta ga ta kwanta da kare.

Ga dai yadda labarin yake:

"Dan Allah ina neman taimako, ba na iya bacci idan ina tuna irin wannan lamarin, duka iyayena sun mutu, na tsinci kaina a wata matsananciyar rayuwa, kwatsam sai na hadu da wasu kawaye a jami'a, inda suka bayyana mini a shirye suke su taimakeni, idan nayi abinda za su nuna mini za a bani miliyan uku. Kawayen nawa suka ce idan nayi sau daya ba sai na sake yi ba.

"Wannan abu dai ya faru a watan Fabrairun wannan shekara ne, sai nake tambayarsu wane irin abu ne kuwa wannan, sai suka ce za su nuna mini ko menene amma ba za su takura ni nayi ba idan har bana so. Haka kuwa aka yi sai suka kirani suka ce na bisu zuwa wani waje a cikin jihar Legas.

"Da muka isa mutumin ya bamu dubu dari da ashirin, wannan kawai somin tabi ne, sai na fara jin kukan kare ta ko'ina. Sai kawata take ce mini zamu yi zina da karen turawa ne, shi kuma mutumin zai dinga kallo.

"Ai kuwa sai naga ta cire kayanta ta shiga dakin tsirara, karen kuwa ya fara lalata da kawartawa kamar dai yadda mutum yake.

KU KARANTA: Bidiyo: Cikin dalibai ya duri ruwa bayan an gano aljanar ruwa wacce ta jima tana zaune cikin dalibai da siffar mutane a wata jami'ar kasar nan

"Da abin ya zo kaina, sai nayi ta addu'a na shiga nima, haka nima karen ya kama ni, tunda nake ban taba kwanciya da namiji naji dadi kamar karen nan ba.

"Mutumin yaji dadi sosai ya bamu kudin mu kuwa, na yiwa kaina alkawarin ba zan sake wannan abu ba. Sai dai kuma tun lokacin da lamarin ya faru a watan Fabrairu na kwanta da maza kusan guda hudu amma banji wanda ya gamsar dani kamar karen nan ba. Kullum tunanin kwanciya da kare nake yi.

"Yanzu ina da kudi ina jin dadin rayuwata a makaranta, bana son na sake yin zina da kare saboda kudi, sai dan kawai saboda biyan bukata ta. Duk lokacin da naga kare sai naji gaba daya na jike, abin yana bani mamaki, saboda babu wanda zan iya fadawa wannan lamarin.

"Yanzu babbar damuwata ita ce yadda zan dawo na cigaba da son mutane shi ne."

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel